RECA

Réseau National des Chambres d'Agriculture du Niger

 

Documents en Haoussa

Les articles de cette rubrique

Kwari wake

Publié le mardi 2 août 2016

Kwari masu cuta ma wake da masu taimaka mishi Les insectes ravageurs et utiles du niébé I. Baoua (Université de Maradi), D. Burruss (New Mexico State University), M. McClellan, L. Karimou, Laouali (...)

» Lire la suite

noman rani a sauЌaЌe

Publié le lundi 27 février 2012

Kundin noman rani a sauЌaЌe a jahar Damagaran Manuel d’irrigation Goutte à Goutte dans la Région de Zinder Gabatarwa Sama da kashi tamanin da biyar cikin ďari na al’umar Nijar na raye cikin karkara, (...)

» Lire la suite

Zogalagandi (windi bundu)

Publié le mardi 28 septembre 2010

Zogalagandi, tambaya mai yawa, samuwar ta kalilan Zogalagandi ko zogala ko zogale ko kuma tamaka ko yal (yar) makka yanda ake kiran ta a kasar hausa, wadda Zabarmawa ke ce ma windi bundu. A cikin (...)

» Lire la suite

Sabuwar kafaffar doka kan kiwo

Publié le mardi 28 septembre 2010

Sabuwar kafaffar doka kan kiwo Kudiri mai lamba 2010-029 na 20 ga watanbiyar (mai) 2010 da ya shafi kiwo, ya tabbata. Wannan shirin doka ya tabbata ta hanyar shirya tarurruka da aka yi da (...)

» Lire la suite

Takin fosfor

Publié le mercredi 7 juillet 2010

An yi rukuni don ni’imantar da kasar noma a Nijar : shi ne fosfor A Nijar, yawancin kasar noma na darashin isasshen rukuni na takin fosfor.Ko da yake shi wannan rukuninyana kawo nasa taimako wajen (...)

» Lire la suite

Tabarbarewar iri shuka

Publié le jeudi 1er juillet 2010

Tabarbarewar iri shuka Cikin rahotanni da dama da suka gabata ana zancen tabarbarewar irin shuka na nau’in albasar Galmi. RECA Info ta tambayi Dr Moumouni DAGNA na Ma’aikatar Ministan da ke kula da (...)

» Lire la suite