RECA

Réseau National des Chambres d'Agriculture du Niger

 

Fiches techniques langues Niger

Les articles de cette rubrique

Jan tauttau ko lalaba /Araignée rouge

Publié le samedi 14 avril 2018

Jan tauttau ko lalaba da turawa ke cema : acarien rouge. Yau zamu baku labarin wata karamar hallita aman ana iya ganinta ido da ido,wanan hallita ita ce jan tattau ko lalaba. Manoma sun san wanan (...)

» Lire la suite

Tsutsar masara /Spodoptera

Publié le samedi 14 avril 2018

Tsutsar masara da ake cema da turanci : Spodoptera frugiperda . A shekara ta 2016, wata sabuwar tsutsa ta bayana a kasar africa,wanan tsutsar ta mamaye kasashen africa da dama kamar su (...)

» Lire la suite

Kolkoto noonizo /Spodoptera

Publié le vendredi 13 avril 2018

Kolkoto noonizo kan si gane annasarakine ga spodoptera frugiperda. Annasara jiiri 2016 nga no noonize tagi fo bangay iri africa laabu bobo yan ra,laabey kan yan ra a go nga (...)

» Lire la suite

Dadara kira (araignée rouge)

Publié le vendredi 13 avril 2018

Dadara kira kan se ngane annasara ciine ga : acarien rouge. Hunkuna day iri ga salan aran se no nda anwarize kaynafo kan booro ga hini ga diya moga kan zi gane dadara kira. Alfarey ga bay zama a (...)

» Lire la suite

Tsutsar tumati : TUTA

Publié le samedi 6 janvier 2018

Tsutsar tumati : TUTA Manoman kasar Nijar sun jima suna fama da wata tsutsa dake fu fude diyan tumati ; aman yau da hekaru uku (3), wata karamar tsutsa ta bullo,wanda har yanzu manoma basu gane (...)

» Lire la suite